Posts

Showing posts from June, 2021

MUZAHARAR KWANA 2000 SAYYEED ZAKZAKY H NA TSARE BA TAREDA LAIFIN KOMAIBA

 MUZAHARAR KWANA 2000 DA TSAREWAR DA AZZALUMAR GOMNATIN NIGERIA TAKEYIWA SAYYEED ZAKZAKY H.  A GARIN KIDANDAN  DUBBAN masoya ga sayyeed zakzaky h ne suka fito suka nuna rashin goyan bayan Buhari L) akan tsare sayyeed zakzaky babu laifin komai.  Muzaharar tasamu halartar mutane daga gari daban daban KAMAR, SHADOW, DAMARI, DOGON DAWA, DARIYA, E T C.  Allah ka faranta mana da fito war jagoranmu sayyeed zakzaky h.  #2000days #freezakzakydole