MUZAHARAR KWANA 2000 SAYYEED ZAKZAKY H NA TSARE BA TAREDA LAIFIN KOMAIBA

 MUZAHARAR KWANA 2000 DA TSAREWAR DA AZZALUMAR GOMNATIN NIGERIA TAKEYIWA SAYYEED ZAKZAKY H. 


A GARIN KIDANDAN 


DUBBAN masoya ga sayyeed zakzaky h ne suka fito suka nuna rashin goyan bayan Buhari L) akan tsare sayyeed zakzaky babu laifin komai. 


Muzaharar tasamu halartar mutane daga gari daban daban KAMAR, SHADOW, DAMARI, DOGON DAWA, DARIYA, E T C. 


Allah ka faranta mana da fito war jagoranmu sayyeed zakzaky h. 


#2000days

#freezakzakydole

Comments

Popular posts from this blog

MUZAHARAR ASHURA A GARIN SHADO